Iskanci A Bainar Jama'a Ba ko tsoron Tsinuwar Al'ummah
Anfani da Salo na jima'i, Rawa, Runguma Da kiss (shan baki) da Ake yadawa A social media yayi yawa.
Duk da kasancewar Wasu Acikinsu Ma'aurata ne Ammah Aure baya nufin Mutum yasamu "yancin Bayyana Sirrin dake tsakaninshi da Matarshi.
#iskancizalla #iskanci #desigamer #tumbingiwa #lalata #karuwanci #zina #zinacezinace